速報APP / 教育 / FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

價格:免費

更新日期:2017-05-17

檔案大小:1.2M

目前版本:1.0

版本需求:Android 3.0 以上版本

官方網站:http://www.sadiksalihu.com

Email:abubakarmihna@gmail.com

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI(圖1)-速報App

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI(圖2)-速報App

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI(圖3)-速報App